Labarai

Labarai

Mutum 663 sun kamu da COVID-19 a rana guda a Najeriya

A ranar Talata 9 ga watan Yunin da muke ciki ne aka samu adadi mafi yawa na mutane da suka kamu da cutar COVID-19 a Najerirya a cikin awa 24. Mutum 66

Yadda guguwa ta yi kisa, ta lalata gidaje 100 a Yobe

Akalla mutum daya ya rasa ransa, wasu 45 kuma sun jikkata sakamakon wata guguwa mai karfi da ta lalata kusan gidaje 100 a jihar Yobe. Guguwar wadda ta

Sanusi ya sha kaye a kotu

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta ce Hukumar Sauraren Korafe-Korafe da Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar na da damar binciken tsohon Sa

‘Coronavirus ta kashe mutum 587 a Kano cikin mako biyar’

Gwamnatin Tarayya ta ce binciken kwakwaf din da ta gudanar ya nuna kaso 50 zuwa 60 cikin dari na mutane 979 din da suka mutu a cikin makonni biyar a j

Rashin Tsaro: Matasa sun yi bore a Katsina

Daruruwan matasa sun tare titin Kastina-Kankara don nuna bacin ransu kan matsalar rashin tsaro a jihar Katsina. Fusatattun matasan sun tare babban tit