Labarai

Labarai

Yadda kotu ta yi sanadin mutuwar direba a gaban alkali

Jama’ar gari sun fatattaki Kotun Tafi-da-Gidanka da ke hukunta masu karya dokar da hana fita da Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa domin dakile yadu

Abubakar Tsav ya riga mu gidan gaskiya

Allah ya yi wa fitaccen mai sharhi a kan al’amuran tsaro, kuma tsohon kwamihsinnan ’yan sanda, Alhaji Abubakar Tsav rasuwa. Wani na hannun damansa ne

Buhari ya ayyana Dongban-Mensem Shugabar Kotun Daukaka Kara

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ayyana Mai Sharia Monica Dongban-Mensem a matsayin Shugabar Kotun Daukaka Kara na riko. Buhari ya sanar da hakan ne

Coronavirus: Mutum 13 sun warke, 5 sun mutu a Edo

An sallami mutum 13 da suka warke daga cutar coronavirus a Jihar Edo inda cutar ta yi ajalin karin mutum biyar. Gwamna Godwin Obaseki ya sanar da haka

Wainar da ake toyawa a Premier, La Liga da Serie A

A yayin da ake gab da dawowar wasa a gasannin Frimiya, La Liga da Serie A, kungiyoyi sun kara dukufa a kan kokarinsu na cimma mastaya da ‘yan wa