Labarai

Labarai

Likitocin Najeriya za su tafi yajin aikin sai baba ta gani

Yayin da ake tsaka da yaki da cutar coronavirus a Najeriya, likitocin kasar sun ce za su tsunduma yajin aikin sai abin da hali ya yi. Kungiyar Likitoc

A karo na biyar, Atiku zai sake tsayawa takara a 2023

Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya sha alwashin sake tsayawa takara a 2023. Karo na biyar ke nan a jere da Atiku zai tsaya

Coronavirus: An killace Gwamnan Abia Ikpeazu

An killace Gwamna Okezie Ikpeazu na jihar Abia bayan ya harbu da cutar coronavirus. Ikpeazu ya killace kansa ne tun bayan fitowar sakamakon gwajin da

An gano mai coronavirus da ta tsere a kasuwa

An kama wata mata mai cutar coronavirus a yayin da take tsaka da cin kasuwa bayan ta tsere daga hannun hukuma. Aminiya ta gano cewa cewa an fara neman

An sallami mutum na farko da ya kamu da coronavirus a Kogi

An tabbatar da sallamar mutumin da aka yi ittifaki shi ne ya fara kamuwa da cutar coronavirus a jihar Kogi daga Asibitin Kasa da ke Abuja bayan ya war