Babbar Sallah: Sarkin Musulmi ya ba da umarnin duba watan Zul-Hajji
Sarkin Musulmi ya ba da umarnin a fara duba watan Zul-Hajji 1447 daga gobe Lahadi 17 ga watan Mayu 2026 daidai da 29 ga Zulƙida 1447 Hijiriyya.
Labarai
Sarkin Musulmi ya ba da umarnin a fara duba watan Zul-Hajji 1447 daga gobe Lahadi 17 ga watan Mayu 2026 daidai da 29 ga Zulƙida 1447 Hijiriyya.
Maniyyata 558 ne suka bi jirgin farkon da suka haɗa da maza 333 da mata 225 daga wasu ƙananan hukumomi huɗu.
A wasiƙar da ya aike wa Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kaduna, Honorabul Mahmud Sadis Buba, ya ce ya ɗauki matakin ne sakamakon ƙoƙarin sasanta rikic
Likitan El-Rufai ya je hedikwatar ICPC domin tattaunawa da shi kan sakamakon gwaje-gwajen da aka yi masa, amma jami’an hukumar sun hana shi ganin tsoh
Abu-Bilal al-Minuki wanda ke zaman ɓoyo a Najeriya ya gamu da ajalinsa a hannun sojojin ƙasar da na Amurka