’Yan ta’adda na kafa doka da karɓar haraji a Arewa — Dambazau
Mun kai wani matsayi da ’yan ta’adda da ’yan bindiga suka karɓe wasu yankuna, suna karɓar haraji da kuma kafa dokoki a cikinsu…
Labarai
Mun kai wani matsayi da ’yan ta’adda da ’yan bindiga suka karɓe wasu yankuna, suna karɓar haraji da kuma kafa dokoki a cikinsu…
Sarkin Argungu ya bayyana cewa wannan kyauta na cikin manufofin Gidauniyar Sarkin Musulmi na inganta ilimi da walwalar al’umma.
Ƙungiyar Tsofaffin Sojoji ta Najeriya ta bukaci gwamnati da ta ɗauki matakai na gaggawa wajen inganta rayuwar mata zawarawan sojojin da suka mutu a ba
Bayan faruwar lamarin, an lura ’yan mata masu zaman kansu da ke yawo a cikin da wajen gidan karuwan sun yi layar zana.
Rasuwar Hajiya Sutura ta kawo ƙarshen wani babi a tarihin gidan Shagari.