Labarai

Labarai

‘Jihar Sokoto ‘ta warke daga coronavirus’

An sallami ragowar mutum biyar da suka rage masu cutar coronavirus a jihar Sokoto. Warkewar mutanen biyar ya kara yawan wadanda suka warke daga cutar

Malamai sun yi watsi da ka’idojin bude masallatai a Ilori

Majalisar  Malaman Birnin Ilori a jihar Kwara ta yi watsi da ka’idojin da gwamnatin jihar ta sanya na bude masallatai a jihar. Malaman sun bayya

Har yanzu babu coronavirus a Kogi – Yahaya Bello

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya ce har yanzu babu cutar coronavirus a jiharsa kuma ya janye dokar kullen da ya kakaba tun farko a Karamar Hukumar K

Gobara ta tashi a Fadar Shugaban Kasa

Gobara ta tashi a Fadar Shugaban Najeriya ta Aso Rock da ke Aduja. Babban Mai Taimaka wa Shugaban Kasa kan yada labarai Garba Shehu shine ya tabbatar

Za mu sake rufe wuraren ibada idan… —Mustapha

Gwamnatin Tarayya ta yi barazanar sake rufe wuraren ibada muddin aka karya matakan kariyar cutar coronavirus a wuraren. Sakataren Gwamnatin Tarayya Bo