Labarai

Labarai

An garzaya asibiti da mahaifin gwamnan Nasarawa

An killace mahaifin Gwamnan Jihar Nasarawa Alhaji Sule Bawa bayan an garzaya da shi asibiti. Alhaji Sule Bawa shi ne kuma Sarkin yankin Gudi da ke Kar

Hotuna: ‘Yan uwa uku sun yi garkuwa da mata suka kashe ta

Wasu ‘yan uwa uku da suka yi garkuwa da wata suka kashe ta sannan suka bukaci kudin fansa Naira miliyan biyar, sun shiga komar ‘yan sanda.

Shin hana almajirci a Kano zai yi tasiri?

Tun sadda Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da sanarwar haramta bara a fadin jihar ake ta cece-ku-ce a kan matakin a tsakanin al’ummar jihar. Yayin da was

Yadda aka ceto kananan yara 72 a Taraba

Mary Yakubu ‘yar shekara 40 ne da ‘yan sanda suka tsare bisa zargin sace yara kanana 72. An kama ta da yara 23 a karon farko kafin a sake

Ina goyon bayan hana bara da gwamnoni suka yi – Sani BK

Matakin da gwamnatoci suka dauka na hana bara abu ne da ya dace matukar sun hana yin almajirancin ne da nufin hana almajirai bara. Jawabin hakan ya fi