Labarai

Labarai

An bude kasuwanni, za a koma aikin gwamnati a Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ba da umarnin bude kasuwannin mako 15 wadanda ta rufe a yunkurinta na kare yaduwar annobar coronavirus a jihar. Ta kuma uma

An hana yara zuwa wuraren ibada – Sanwo-Olu

Ba za a bude masallatai ba sai nan da makonni biyu a jihar Legas, a cewar Gwamnan jihar Babajide Sanwo-Olu. Gwamnan ya ce za a bude masallatai a jihar

Matsafa sun yi wa tsohuwa yankan rago

Wata dattijuwa mai shekaru 78 ta gamu da ajalinta bayan wasu da ake zargi matsafa ne sun yi mata yankan rago bayan sun sace ta daga gidanta. An yi wa

Matar aure ta antaya wa kishiyarta tafasasshen ruwa

Wata matar aure ta yi wa kishiyarta wanka da tafasashshen ruwa, lamarin da ya yi sanadiyyar kishiyar ta samu munanan raunuka a Kano. Matar, ‘yar

Yan bindiga sun kashe mutum 25 a Zamfara

‘Yan bindiga sun kashe akalla mutum 25 a wani hari da suka kai wasu kauyuka a Kananan Hukumomin Talata Mafara da Maru a jihar Zamfara. Mazauna k