Labarai

Labarai

An girke jiragen da za su yaki ’yan bindiga a Sokoto

Jiragen yakin sojin saman Najeriya sun isa jihar Sakkwato domin yakar ’yan bindigar da ke addabar jihar a baya-bayan nan. Kakakin rundunar, Air Commod

Za a rataye wanda ya kashe ’yar shekara 3 ta hanyar fyade

An yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan  matashin nan da ya kashe yarinya ’yar kasa da shekara uku. Babbar Kotun Jihar Kaduna da ke zamanta a Do

Zulum ya dakatar da ma’aikatan asibitin Ngala

Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya dakatar ma’aikatan da ke aiki a wani asibiti saboda sakaci da aiki. Gwamna Zulum da kansa ya sanar d

Dan majalisar tarayya daga jihar Kano ya sha da kyar

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Kano ta yi watsi da karar da aka shigar ana bukatar tube dan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Takai/Sumai

Kotu ta ba da umurnin a saki Uzor Kalu

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Legas ta ba da umurnin sakin tsohon Gwamnan Jihar Abia Orji Uzor Kalu daga kurkuku. A watan Disamban bara ne kotu