Labarai

Labarai

COVID-19: Abubuwa biyar da ba a sassauta ba

Har yanzu da sauran rina a kaba bayan sassauta wasu haramcin da gwamnati ta sanya domin hana yaduwar cutar coronavirus. Shugaban kwamtin yakar cutar C

Ranaku uku ne yanzu za a rika fita a Kano

An kara sassauta dokar hana fitar da aka sanya saboda coronavirus a jihar Kano zuwa kwana uku a duk mako. Za a bude wuraren ibada da kasuwanni da saur

Boko Haram ta banka wa gari wuta a Borno

Akalla fararen hula biyar ne kungiyar Boko Haram ta kashe a hare-haren da ta kai a jihar Borno. Mayakan kungiyar sun banka wa kauyuka wuta da tsakar d

Bam ya kashe wani yaro dan gudun hijira a Borno

Tashin bam ya kashe wani yaro dan shekara 13 a sansanin ‘yan gudun hijira a jihar Borno. Yaron ya gamu da ajalinsa ne yayin da yake wasa da wani bam d

An bude bankuna, an sassauta dokar kullen COVID-19

Daga yanzu bankuna a fadin Najeriya za su ci gaba da aiki kamar yadda aka saba kafin bullar cutar COVID-19. Za kuma a bude harkar sufurin jiragen sama