Labarai

Labarai

Abin da kungiyoyin addinai suka ce kan bude wuraren ibada

Majalisar Kolin Harkokin Musulunci a Najeriya (NSCIA) ta shawarci Gwamnatin Tarayya da ta yi feshin kashe kwayoyin cuta a wuraren ibada. Kakakin Majal

Malamai a Zariya sun koka da kwashe makonni 10 ba Sallar Juma’a

Malaman addinin Musulunci da mazauna birnin Zariya suna ci gaba da kokawa akan kullen masallatai da ake yi wanda hakan ya jawo kwashe tsawon makonni 1

An umarci sakataren gwamnati ya mayar da Naira miliyan 248

Majalisar dokoki ta jihar Nasarawa ta umarci sakataren gwamnatin jihar ya mayar da sama da Naira miliyan 248 asusun gwamnati. Wani kwamitin wucin-gadi

An sassauta dokar hana ibada a masallatai da coci-coci

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sassauta dokar hana taro a wuraren ibada daga ranar 1 ga watan Yuni. Kwamiti mai yaki da annobar coronavirua na fadar s

Yadda aka yi jana’izar Hakimin ’Yantumaki

An yi jana’izar Marigayi Sarkin Fulanin Dangin, Hakimin ’Yantumaki, Alhaji Atiku Maidabino. Dubban jama’a ne suka halarci jana’izar