Labarai

Labarai

EFCC na neman tsohon Gwamnan Bayelsa ruwa a jallo

EFCC tana neman Sylva bisa zargin wata badaƙalar kuɗi da yawansu ya kai dala miliyan 14.8.

’Yan bindiga sun sace mata 5 a Kano

Wasu daga cikin matan da aka sace sun tsere bayan harin ’yan bindigar a daren Lahadi, a yankin Ƙaramar Hukumar Shanono

Abdulmumin Jibrin ya koma APC wata 2 bayan NNPP ta dakatar shi

Jam’iyyar NNPP ta dakatar da Abdulmumin Jibrin ne bisa zargin yi mata zagon ƙasa da kuma rashin kuɗin ƙa’ida na jam’iyya.

An ƙara rage kuɗin aikin Hajjin 2026 a Najeriya

An ƙara rage kuɗin kujerar aikin Hajjin bana zuwa aƙalla Naira miliyan 7.5 ga maniyyata daga Arewacin Nijeriya.

Gwamna Kebbi ya gargaɗi manoma da makiyaya kan su zauna lafiya ko su fuskanci hukunci

Gwamnan ya ce za su fara gurfanar da duk wanda suka samu da hannu a rikicin a kotu.