Labarai

Labarai

Shekara guda: Har yanzu Fintiri bai yi wa Adamawa aiki ba – APC

Shekara guda da hawansa mulki har yanzu Gwamnan Adamawa bai kammala aiki ko daya ba, a cewar jam’iyyar APC. Jam’iyyar na kuma zargin Gwama

Tarihi da rayuwar Maikanti Baru (1959-2020)

Ga wasu muhimman abubuwa da muka zabo muku game da marigayi Maikanti Baru, tshohon Shugaban kamfanin NNPC. An haifi marigayi Maikanti Kachalla Baru a

Kisan Alex Badeh: Kotu ta yanke wa sojoji 6 hukuncin dauri

Kotu ta yanke hukuncin dauri a kan sojojin da ke tsaron tsohon Babban Hafsan Tsaron Najeriya Alex Badeh. Hukuncin kotun ya biyo bayan kisan Air Marsha

‘Yan bindiga: Gwamnonin Arewa za su yi taron dangi

Jihohin Arewacin Najeriya sun amince su yi aki tare domin yakar ‘yan bindiga da sauran matsalolin tsaro a yankin. Gwamnonin jihohin Arewa maso y

Za a biya masu sharar kwata albashin N20,000

Gwamnatin Tarayya na shirin biyan albashin N20,000 ga mutanen da za ta dauka aikin shara da gyaran magudanan ruwa a fadin Najeriya. Karamin Ministan K