Labarai

Labarai

Coronavirus: An sallami ragowar masu cutar a Kebbi

An sallami mutum biyu da suka rage masu dauke da cutar coronavirus a jihar Kebbi bayan sun warke daga annobar. Ragowar mutum biyun an sallame su ne a

Kwamandan Boko Haram ya mika wuya ga sojoji

Kwamandan Boko Haram Adamu Yahaya wanda aka fi sani da Sa’ad Kami ya mika kansa ga sojojin Najeriya. Sa’ad Karami shi ne Kwamandan Boko Ha

”Yan bindiga sun ceto mutum 12 a Zamfara

‘Yan bindiga da suka tuba a jihar Zamfara sun kwato mutum 12 daga hannun masu garkuwa da mutane a jihar. Tubabbun ‘yan bindiga sun kubutar

Dubun mukarraban kasurgumin dan ta’adda ya cika

An rusa gidan wani kasurgumin mai garkuwa da mutane mai suna Kufre Eyo Etim da ake wa lakabi da Romance. Gidan da aka yi lebur da shi na layin Edim It

Gwamnoni za su gana da Malami kan ‘yancin bangaren shari’a da na majalisa

Gwamnoni za su tattauna da Gwamantin Tarayya kan sabuwar dokar da Shugaba Buhara ya rattaba wa hannu kan ‘yancin cin gashin kai ga matakan gwamn