Labarai

Labarai

COVID-19: Amokachi ya raba kayan tallafi a Kaduna

Tsohon dan wasan kwallon kafan Najeriya Daniel Amokachi ya raba wa talakawa kayan tallafi yayin da ake kullen coronavirus. Dubban mazauna Kaduna ne su

Allah Ya yi wa Hakimin Dambatta Wada Ibrahim Waziri rasuwa

Allah Ya yi wa Sarkin Ban Bichi a jihar Kano Doktar Wada Ibrahim Waziri rasuwa a safiyar yau Laraba 27 ga Mayu, 2020. Marigayi Wada Waziri ya bar duni

Kungiyoyin addini na shirin dakile COVID-19 a wuraren ibada

Manyan addinai a Najeriya na tsara matakansu na dakile yaduwar kwayar cutar coronavirus a masallatai da coci-coci idan gwamnati ta sake bude su a kasa

An nada alkali mai sa hijabi ta farko a Birtaniya

An nada Musulma mai sanya hijabi ta farko a matsayin alkalin kotu a kasar Birtaniya. Raffia Arshad ita ce Musulma da ke sanya hijabi ta farko da ta ta

PDP ta yabi yadda Buhari ya tunkari ‘yan bindiga a Zamfara

Jam’iyyar PDP ta samu rabuwar kai game da yadda Gwamnatin Tarayya take tunkarar hare-hare da sauran matsalolin tsaro a jihar Zamfara. Sakataren