Labarai

Labarai

Almajiri dan Nijar na cikin wadanda jihar Kano ta mayar Kebbi

Wani yaro dan asalin Jamhuriyar Nijar na cikin almajirai da gwamnatin Jihar Kano ta tusa keyansu zuwa jihar Kebbi. Yaron mai shekara bakwai da haihuwa

Za mu kori duk ma’aikacin da ya fitar da bayanai ba bisa ka’ida ba — Gwamnati

Shugabar Ma’aikata na Gwamnati ta Najeriya, Folasade Yemi-Esan ta bayyana takaici game da yawan fitar da bayanan gwamnati na sirri ba bisa ka

Za a bude masallatai a Saudiyya

Kasar Saudiyya na shirin janye dokar kulle da ta sanya a duk fadin kasar daga ranar 21 ga watan Yuni mai kamawa. Ma’aikatar Harkokin Cikin Gidan

El-Rufa’i zai daure iyayen yaran da ke bara

Gwamnatin jihar Kaduna ya ta ce duk iyayen da aka samu ‘ya’yansu na bara a jihar to za su fuskanci hukunci da  daurin shekara biyu. Kazali

Sabon filin jirgin dakon kaya zai fara aiki a Yobe

Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni ya ce sabon filin jiragen dakon kaya na kasa sa kasa da ke Damaturu zai fara aiki ranar Juma’a 29 ga watan Mayu. Da y