Labarai

Labarai

Gobara a kasuwar Ogbeogonogo a garin Asaba

Yanzu haka gobara na can tana ci a babbar kasuwar Ogbeogonogo dake kwaryar birnin Asaba a jihar Delta. Bakin hayakin gobarar ta safiyar Talata ya turn

Yadda manhajar OneBank za ta sauya harkar banki a Najeriya – Bankin Sterling

Bankin kasuwanci na Sterling ya  kirkiro manhajar da ke dauke da duk abin da abokan huldarsa ke bukata. Babban jami’in fasaha na bankin, Mista O

Yadda DSS ke tsare da dalibin ABU shekara shida

Shekara shida ke nan Mariya Aliyu na fama da kuncin rayuwa da fargaba saboda rashin sanin inda danta yake ko halin da yake ciki. Duk kokarin da ta yi

Takaddama ta barke tsakanin Pantami da Abike Dabiri

A karshen makon jiya ne shugabar Hukumar Da Ke Kula Da ‘Yan Najeriya a Kasashen Waje, Abike Dabiri-Erewa ta zargi Ministan Sadarwa, Isa Ali Pantami da

Yadda aka kona sama da mutum 10 bisa zargin maita

Wasu matasa da ake zargi da daukar doka a hannu da ke yankin  Oku  a karamar hukumar  Boki ta  jahar Kuros Riba sun kona mutum sama da goma bisa zargi