Labarai

Labarai

Mataimakin Shugaban Majalisar Kebbi ya kuɓuta daga hannun ’yan bindiga

An sace mataimakin shugaban majalisar ne jim kaɗan bayan ya kammala sallar la’asar a masallacin garinsu na Bagudo.

’Yan bindiga sun kashe kansila yayin Zaɓen Gwamnan Anambra

Ana zargin rikicin siyasa ne ya haddasa kisan, kasancewar Nze Ala Kuru Orji ɗaya ne daga cikin shugabannin jam’iyyar APGA a mazabar.

Yaran Bello Turji sun kashe mutum 5, sun sace 9 a Sakkwato

Rahotanni sun bayyana cewar maharan sun kai wa yankunan karkara hare-hare da yawa.

Uwargidan Gwamnan Gombe ta nemi a tsawaita hutun haihuwa na mata ma’aikata

Uwargidan ta buƙaci majalisar dokokin jihar ta goyi bayan ƙudirin.

Matsalar Tsaro: Mun samu gagarumin ci gaba a shekaru biyu — Tinubu

Shugaban ya kuma jaddada aniyar gwamnatinsa na daƙile ayyukan ta’addanci da kuma tabbatar da zaman lafiyar ƙasa.