Labarai

Labarai

HOTUNA: Yadda Sallar Idi ta gudana a sassan Najeriya

Galibin al’ummar Musulmi a Najeriya sun bi sahun takwarorinsu na sassan duniya wajen bikin Karamar Sallah ranar Lahadi. Ko da yake an samu wadan

Shirye-shiryen Sallah: Taskun da coronavirus ta jefa ’yan kasuwa

A bisa al’ada, yayin da Musulmi a fadin duniya ke ban-kwana da watan Ramadana sukan fara shirye-shiryen bukuwan Idul Fitri, wanda aka fi sani da Karam

An dage dokar kulle saboda sallar Idi a Jigawa

Jigawa ta shiga jerin jihohin da suka jingine dokar kullen coronavirus don ba da damar halartar sallar Idi. A ranar Lahadi 24 ga watan Mayun 2020 ne a

Lahadi ce ranar Sallah, inji Sarkin Musulmi

Mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya sanar da ranar Lahadi a matsayin ranar karamar Sallah. Yayin sanar da kammala azumin watan

Karin ‘yan Najeriya sun dawo daga kasashen waje

Karin ‘yan Najeriya da ke zaune a kasashen waje sun sake dawowa gida yayin da ake ci gaba da kokarin yakar cutar coronavirus a fadin duniya. Ruk