Labarai

Labarai

‘Ban yafe wa masu cewa na kawo coronavirus Kano ba’

An yi zargin Ambasada Kabiru Rabi’u Dansitta, wanda kwanan nan aka sallame shi daga cibiyar killace masu fama da coronavirus, shi ne mutum na fa

Ma’aikatan lafiya na yajin aiki duk da barazanar kora

Ma’aikatan lafiya sun shiga yajin duk da barazanar da gwamantin jihar Kaduna ta yi na sallamar duk wanda ya ki zuwa wurin aikinsa. Yajin aikin na kwan

Dalilin da ya sa muka yi Idi ranar Asabar —Dahiru Bauchi

Da safiyar ranar Asabar ne shahararren malamin Mususluncin nan Shaikh Dahiru Usman Bauchi ya jagoranci Sallar Idi a harabar gidansa da ke birnin Bauch

Sallar Idi: Sarkin Zazzau Ya Nesanta Kansa da Sanarwar Limamin Masarauta

Masarautar Zazzau a jihar Kaduna ta nesanta kanta da sanarwar da yawunta babban limamin masarautar ya bayar na cewa za a yi Karamar Sallah a ranar Asa

Bana azumi 30 za a yi a Najeriya – Sarkin Musulmi

Kamitin duban wata na fadar Sarkin Musulmi ya tabbatar da cewa ba’a samu ganin jinjirin watan Shawwwal ba Najeriya a ranar Juma’a. A cikin