Labarai

Labarai

Coronavirus: Kebbi za ta bai wa ma’aikatan lafiya alawus-alawus

Gwamna Abubakar Atiku-Bagudu na jihar Kebbi ya amince a biya ma’aikatan lafiya da ke bakin daga dare da rana a yakin da ake yi da coronavirus al

Wasu Kananan hukumomi sun fara fita kangin Coronavirus a Katsina

Sakamakon bullar cutar coronavirus da aka samu a Jihar Katsina wadda tayi sanadiyyar rufe wasu kananan hukumomi tara daga cikin 34 da ke Jihar, a yanz

An yanke wa matashin da ya kashe mahaifiyarsa hukuncin kisa

Wata babbar kotu da ke Gusau, babban birnin jihar Zamfara, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan wani matashi mai suna Kamal Yusuf bayan samun

COVID-19: A karon farko an samu majinyata kusan 200 a Legas

Alkaluman Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) na daren Juma’a sun nuna cewa an samu karin wadanda suka kamu a jihar Legas d

Abubuwa 7 da za a iya yi da ‘dukiyar Abacha’ $311m

Da dala miliyan 311 da gwamnatin Najeriya ta karbo daga cikin kudaden tsohon shugaban kasa Janar Sani Abacha, za a iya gina kananan asibitoci wadanda