Labarai

Labarai

COVID-19: Sama da majinyata 1,000 sun warke a Najeriya

Alkaluman Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) na baya-bayan nan sun nuna cewa adadin majinyata 1,180 aka sallama bayan sun warke

An yi garkuwa da mataimakin shugaban APC na Kaduna

Wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa da mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Kaduna Alhaji Shuaibu Idris Lauje tare da ’yarsa Sadiya Shuaibu a gidansa da

Zan tabbatar mabukata sun samu tallafin gwamnati – Sanata Laah

Sanata mai wakiltan shiyyar Kudancin Kaduna, Dakta Danjuma Tella Laah ya ce yana kan kokarinsa a halin yanzu don ganin mabukatan da ke yankinsa sun sa

Hasashen WHO kan dawwamar coronavirus na iya tabbata –Masana

Hasashen da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta yi cewa akwai yiwuwar coronavirus ta dawwama ka iya zama gaskiya in har kasashe ba su yi abin da ya dace

An sallami Sarkin Daura daga asibiti   

Ranar Alhamis da rana ne aka sallami Mai martaba Sarkin Daura Dokta Farouk Umar Farouk daga asibitin kwararru na gwamnatin tarayya bayan kwashe kwanak