Labarai

Labarai

COVID-19: Yawan wadanda suka kamu ya karu da 248

A Najeriya, an samu karin mutane 248 da aka tabbatar sun kamu da cutar COVID-19 a sa’o’i 24. Alkaluman baya-bayan nan da Hukumar Yaki da C

An yi bikin nadin Shehun Bama cikin dokar hana fita

An yi bikin nadin sarautar Shehu Umar II Al-Amin El-Kanemi a matsayin Shehun Bama na biyu. Sarkin mai daraja ta daya zai jagoranci masarautar Bama da

COVID-19: Masu dauke da cutar sun haura 4000 a Najeriya

Wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus sun haura mutum 4,000 a Najeriya. Kididdiga ta baya-bayan nan da Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yad

Coronavirus: Almajiran da ke ‘karyawa da kwai’ sun yi yunkurin tserewa

Daruruwan almajiran da aka killace a wani sansanin masu yi wa kasa hidima a jihar Jigawa sun yi yunkurin tserewa. Almajiran da gardawa da ma alarammom

COVID-19: Sama da mutum 300 sun kamu a karo na farko a Najeriya

Alkaluman Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) sun nuna cewa a karo na farko an samu mutum 381 da aka tabbatar sun kamu da cutar c