Labarai

Labarai

Ɗan shekara 2 ya rasu bayan faɗawa rijiya a Kano

An fito da gawar yaron bayan ya rasu.

Gwamnatin tarayya ki amince damu a matakin ƙasa – Bijilanti

A cewar ƙungiyar bisa la’akari da irin rawar da take takawa wajen daƙile ayyukan miyagu da samar da tsaro a sassan ƙasar nan.

An gano gawar wata mai shekara 96 a cikin masai

Jami’an sashen agajin gaggawa daga hedikwatar hukumar sun isa wurin, inda ta gano wata mata mai suna Habiba Ado mai shekara 96.

Sama da gidaje 8,000 za su samu wutar lantarki daga hasken rana a Gombe

Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya kaddamar da aikin samar da wutar lantarki ta hasken rana mai ƙarfin megawat 1 a garin Talasse, karamar

Kamfanin wutar lantarki na Abuja ya salami ma’aikata 800

Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Abuja (AEDC) ya fara aikin rage ma’aikata kusan 800, a daidai lokacin da ’yan Najeriya ke ci gaba da fama da hauhaw