Labarai

Labarai

An tsawaita dokar hana sufurin jiragen sama a Najeriya

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta tsawaita dokar hana sauka da tsahin jiragen sama a fadin kasar da karin mako hudu, a kokarin ta na dakile yaduwar cutar

Coronavirus: Yawan masu cutar a Najeriya ya doshi 3,000

Alkaluman Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) sun nuna cewa a ranar Talata an samu mutum 148 da aka tabbatar sun kamu da cutar co

Hudu cikin matafiyan Sakkwato da aka tsare a Oyo na da Coronavirus

Hudu cikin 11 na matafiyan jihar Sakkwato da aka tsare a jihar Oyo suna dauke da cutar coronavirus. A gwajin da aka yiwa matafiyan ya tabbatar da cewa

Coronavirus: Majinyata 321 suka warke a Legas

Zuwa yanzu majinyata 321 ne suka warke daga cutar coronavirus a jihar Legas tun bayan barkewar annobar a jihar. A wata  sanarwar da gwamnan jihar Baba

Ganduje ya nada sabon Sarkin Rano

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nada Alhaji Kabiru Muhammadu  Inuwa, Hakimin  Kibiya, a matsayin sabon Sarkin Rano. Alhaji Kabiru Muhammadu Inu