Labarai

Labarai

COVID-19: Za a kafa cibiyoyin killace majinyata a dukkan jihohi

Shugaban kwamitin kar ta kwana na dakile cutar coronavirus kuma sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya sanar da shirin gwamnatin tarayya na ka

Yadda jama’a ke tururuwar fita a Abuja da Legas

A rana ta biyu tun bayan sassaucin da Shugaba Muhammadu Buhari ya sanar a kan dokar zaman gida a Yankin Babban Birnin Tarayya da jihohin Legas da Ogun

An killace iyalan marigayi Sarkin Kaura Namoda

Gwamnatin jihar Zamfara ta ba da sanarwar killace iyalan marigayi Sarkin Kaura Namoda Alhaji Ahmad Muhammad Asha ta kuma yiwa fadarsa da wasu sassa na

Cross River: Jihar da babu coronavirus

Har zuwa tsakar daren Litinin, akwai jihohi biyu a Najeriya wadanda bayanan hukuma ke nuna ba su da wandada suka kamu da coronavirus ko daya—Kogi da K

Tsohon gwamnan Sakkwato Garba Nadama ya rasu

Tsohon gwamnan tsohuwar jihar Sakkwato a jamhuriya ta biyu, Dokta Garba Nadama, ya rasu yana da shekara 82 a duniya. Ya yi  mulkin jihar ne dai a mats