Labarai

Labarai

EFCC ta gurfanar da Kabiru Tanimu Turaki a gaban kotu

Hukumar Yaki da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati a Najeriya (EFCC) ta gurfanar da tsohon Ministan Ayyuka na Musamman, Kabiru Tanimu Tu

Adadin masu kamuwa da Coronavirus na kara raguwa a Najeriya

Adadin sabbin masu kamuwa da  COVID-19 ya kara raguwa a kwana na biyu a jere a Najeriya. Alkaluman Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (

Ma’aikatan jinya 300 na cikin hadarin kamuwa da Coronavirus a Lagos

Kungiyar ma’aikatan jinya ta Najeriya reshen jihar Legas ta bayyana cewa sama da ma’aikatan jinya 300 ne ke cikin hadarin kamuwa da cutar

Dokar hana fita: An kama ababen hawa 307 a jihar Katsina

An kama ababen hawa 307 wadanda suka karya dokar hana zirga-zirga da gwamnatin Katsina ta kafa a fadin jihar da kuma ta rufe wasu kananan hukumpmi. Da

Jihar Nasarawa ta mai da almajirai 788 jihohinsu na asali

Gwamnatin jihar Nasarawa a Najeriya ta mayar da almajirai 788 zuwa jihohinsu na asali. Gwamnan jihar, Injiniya Abdullahi Sule, wanda ya yi sallama da