Labarai

Labarai

Gwamnonin Arewa za su sayo motocin gwajin coronavirus

Gwamnonin jihohin arewacin Najeriya sun amince za su sayo motocin tafi da gidanka na gwajin cutar coronavirus wadanda za su yi amfani da su wajen yi w

Sarkin Rano ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya

Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Rano Alhaji  Tafida Abubakar Ila II rasuwa. Marigayin ya rasu ne ranar Asabar a Asibitin Kwararru na Nasarawa da ke

Kauyuka biyu aka kaiwa hari a jihar Katsina

Mutane uku ne suka rasa rayukansu yayin da wasu suka jikkata a kauyukan Madobai da Dannakwabo da ke yankin karamar hukumar Kankara bayan da wasu ’yanb

HOTUNA: Sabuwar cibiyar killace masu coronavirus a Legas

A ranar Juma’a 1 ga watan Mayu gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya kaddamar da wata sabuwar cibiyar killace masu dauke da cutar coronaviru

Iska ta hallaka mutum biyu ta lalata gidaje sama da 750 a Taraba

Ruwan sama mai tafe da iska mai karfin gaske ya yi sanadin mutuwar mutum biyu sannan ya lalata gidaje sama da 750 a karamar hukumar Gassol da ke jihar