Labarai

Labarai

Chloroquine na sha yayin jinyar coronavirus –Gwamnan Bauchi

Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya ce lokacin da ya kamu da cutar coronavirus ya sha kwayoyin maganin Chloroquine da Zithromax ne

Ina nan a raye, ban mutu ba —Ghali Na’abba

Tsohon shugaban Majalisar Wakilai ta Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na’abba, ya karyata jita-jitar da ake yadawa cewa ya rasu a sakamakon cutar cor

Kano ce kan gaba a sabbin masu kamuwa da Coronavirus a Najeriya

A cikin kwanaki biyu, jihar Kano ta kasance a sahu na gaba a yawan sabbin masu kamuwa da cutar coronavirus a Najeriya. Alkaluman Hukumar Yaki da Cutut

COVID-19: Za a fara sallamar majinyatan da suka warke a Kano

Mataimakin gwamnan jihar Kano kuma shugaban kwamitin yaki da cutar coronavirus a jihar, Dokta Nasiru Yusuf Gawuna, ya bayyana cewa cibiyoyin jinyar wa

Coronavirus: Ana neman wani ‘majinyaci’ ruwa a jallo a Zamfara

Mahukunta a jihar Zamfara na neman wani mutum da aka tabbatar ya kamu da cutar Coronavirus, wanda ya gudu ya ke kuma wasan buya da hukumomi. Mutumin m