Labarai

Labarai

COVID-19: Za a wallafa sunayen majinyatan da suka gudu a Kano

Kwamitin kar ta kwana da ke yaki da annobar coronavirus a jihar Kano ya yi barazanar wallafa sunayen majinyatan nan guda biyun da suka kamu da cutar s

Coronavirus: Za a fitar da almajirai 4,443 daga jihar Nasarawa

Gwamnatin jihar Nasarawa ta kammala shirye-shiryen mayar da almajirai 4,443 zuwa jihohinsu na asali. Wata majiya ta shaida wa Aminiya cewa za a kwashe

Azumi: Ganduje ya bukaci a sassauta dokar kulle a Kano

Gwamnan jihar Kano, Dokta Abdullahi Umar Ganduje, ya nemi a yi gaggawar sassauta dokar kulle a jihar. Gwamna Ganduje ya nemi gwamnatin tarayya ta sass

Dan majalisar dokokin jihar Nasarawa ya rasu

Dan Majalisar dokokin jihar Nasarawa mai wakiltar Nasarawa ta tsakiya, Alhaji Suleiman Adamu, ya rasu. Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya

Likitoci 113 suka kamu da coronavirus a Najeriya

Ministan lafiya na Najeriya, Osagie Ehanire, ya ce likitocin kasar 113 ne suka kamu da cutar coronavirus. Ya ce, mafi yawa daga cikin likitocin da suk