Labarai

Labarai

Shehun Bama ya kwanta dama

Daya daga cikin manyan sarakunan jihar Borno, Shehun Bama, Alhaji Kyari Ibni Umar Elkanemi ya kwanta dama. Marigayin mai shekara 63, ya rasu ne da yam

COVID-19: ‘Plateau na bincike kan kwarmata sakamakon gwaji’

Gwamnatin jihar Filato ta kaddamar da bincike don gano wanda ya saki sakamakon gwajin da aka yi a kan wasu mutane da aka yi zargin sun kamu da cutar c

Dokar zaman gida: Gwamnoni sun bukaci a bari a yi walwala

Kungiyar Gwamnonin Najeriya ta bukaci a baiwa jama’a damar yin walwala a jihohinsu, amma banda yin abin da ya shafi taron jama’a. Wannan b

Yadda farashin kaya ya yi tashin gwauron zabi a Jigawa

Farashin kaya, musamman abinci da sukari, ya yi tashin gwauron zabi a jihar Jigawa. Hakan dai ba ya rasa nasaba da kamawar watan azumi da kuma karanci

An bullo da sabuwar hanyar gwajin Coronavirus a Ogun

Gwamnatin jihar Ogun ta bullo da sabon salon gwajin coronavirus tayin amfanin da gidan gilashi wanda masana kiwon lafiya a jihar suka ce hanya ce da z