Labarai

Labarai

Coronavirus: Abba Kyari ya rasu

Allah Ya yi wa shugaban ma’aikata a fadar shugaban Najeriya Mallam Abba Kyari rasuwa bayan ya sha fama da jinyar cutar Coronavirus. Da misalin karfe 1

HOTUNA: Yadda Kanawa ke shirin zaman gida

Tun bayan sanarwar gwamnatin jihar Kano game da dokar hana fita na mako guda, wasu ke shirin sayan kayan amfanin yau da kullum a kasuwannin jihar. Gwa

Gudunmuwar albashi: Yadda ’yan majalisa ‘suka yi amai suka lashe’

Wasu daga cikin ’yan Majalisar Wakilai sun ‘saba’ alkawarin da suka yi na sadaukar da albashinsu na wata biyu domin taimakawa wajen yakar

Yadda wayoyin salula ke ‘yada’ coronavirus

Wayar salula ka iya yada cutar coronvirus, musamman idan ba a yawan wanke hannaye da kuma goge jikin wayar bayan an yi amfani da ita, inji masana. Mas

COVID-19: Dole ce ta sa mu tsawaita dokar hana fita —Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce dole ce ta sa a tsawaita dokar hana fita kwatakwata a Yankin Babban Birnin Tarayya da jihohin Legas da Ogun da makwanni