Coronavirus: Buhari zai yi jawabi ga ‘yan Najeriya yau
Fadar shugaban Najeriya ta ce, shugaba Buhari zai gabatar da jawabi ga ‘yan kasar da yammacin yau Litinin da misalin karfe 7 na yamma. Mai ba s
Labarai
Fadar shugaban Najeriya ta ce, shugaba Buhari zai gabatar da jawabi ga ‘yan kasar da yammacin yau Litinin da misalin karfe 7 na yamma. Mai ba s
Sanadiyar bullar cutar coronavirus a Daura ta hanyar mutuwar wani likita, gwamnatin jihar Katsina ta rufe duk iyakokin karamar hukumar Daura tun daga
Shugaban karamar Hukumar Sanga da ke jihar Kaduna, Charles Danladi ya bukaci jama’ar karamar hukumar da su ci gaba da hakuri tare da kiyaye doka
A yayin da gwamnatin jihar Filato ta kafa dokar hana fita a jihar, wadda ta fara aiki a daren ranar Alhamin din nan. Gwamnatin ta kafa kotunan tafi da
Gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammad ya warke daga cutar coronavirus bayan an fitar da sakamakon gwajinsa a karo na biyu. Gwamnan ya yi fiye da mako biy