Labarai

Labarai

Coronavirus: Adamawa na shirin rufe iyakokinta

Daga karfe 12 na daren ranar Talata gwamnatin Adamawa za ta rufe dukkan hanyoyin shiga ko fita daga jihar har tsawon mako biyu, a wani yunkuri na hana

Maidakin El-Rufai ba ta kamu da Coronavirus ba

Maidakin Gwamna Nasiru El-Rufai na Jihar Kaduna ta ce ba ta kamu da cutar Coronavirus ba. Hajiya Hadiza Isma El-Rufai ta bayyana haka ne a shafinta na

Coronavirus: Tinubu ya ba da tallafin Naira miliyan 200

Uban jam’iyyar APC Cif Ahmad Bola Tinubu ya sanar da bayar da tallafin Naira miliyan 200 domin yakar annobar cutar coronavirus. Cif Tinubu ya ce

Za mu hukunta duk gidan man da ya rufe a Katsina -Kuniyar dillalai

Shugaban Kungiyar Dillalan man fetur na Jihar Katsina ya ce, kungiyar za ta hukunta duk wani gidan man fetur da aka rufe a fadin Jihar ba tare da wani

Coronavirus: Adadin wadanda suka kamu zuwa yanzu da inda suke

A daren 28 ga watan Maris Hukumar Yaki da Cututtuka Masu ta Najeriya (NCDC) ta bayar da sanarwar samun karin mutum takwas wadanda aka tabbatar sun kam