Labarai

Labarai

Yawan wadanda Coronavirus ta kama a Najeriya ya kai 30

Yawan mutanen da aka tabbatar suna dauke da kwayar cutar Coronavirus a Najeriya ya cika 30 bayan da aka samu wasu sababbin kamuwa uku a Legas. Hukumar

Coronavirus: Za a kama direbobin da ke saba ka’ida a Abuja

Hukumar Gudanarwar Babban Birnin Tarayya a Najeriya ta bayar da umarni a kama duk wani direba da ya debi fasinjojin da suka haura adadin da ya kamata.

An samu sabon mai dauke da Coronavirus a Abuja

Hukumar da ke Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta ce an samu karin mutum guda mai dauke da cutar Coronavirus a Abuja. Hukumar ta bayya

Kurona na illa ga kudin shigar Najeriya – Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce barkewar cutar Kurona na illa ga babbar hanyar samun kudaden shiga na Najeriya. Shugaba Buhari yana magana ce a k

Ministar Lafiya ta Birtaniya ta kamu da cutar Kurona

Ministar Lafiya ta kasar Birtaniya, wacce ’yar Majalisar Dokoki CE daga Jam’iyyar Conserbatibes, Misis Nadine Dorries ta kamu da cutar Kurona. Ita ce