Labarai

Labarai

An samu saukin ta’addanci a Zamfara – Walin Sakajiki

An bayyana cewa an samu saukin ta’addanci a Jihar Zamfara sakamakon sulhu da Gwamnan Jihar ya yi da ’yan ta’addan a jihar. Alhaji Suleiman Yunusa Wali

An kama wadanda suke fashi a Dambam da masu yada bidiyon karya

Rundunan ’Yan sandan Jihar Bauchi ta kama mutum uku da take zargi da fashi a hanyar Kano zuwa Maiduguri a kusa da kauyen Bam da ke Karamar Hukumar Dam

…An kama matan da ake zargi da auren junansu

Hukumar Hisbah ta Jihar Sakkwato ta kama wadansu mata biyu da ake zargin sun yi auren junansu (auren jinsi)  suna zaune tare tsawon wata hudu. Hukumar

Za a rataye matar da ta jefo mijinta daga bene a Kano

Wata Babbar Kotun Jihar Kano  ta yanke hukuncin kisa ga matar da ta jefo mijinta daga saman bene ya rasu. A ranar Juma’ar da ta gabata ce kotun, a kar