Labarai

Labarai

Gwamnatin Jihar Kano ta haramta wa almajirai bara a titunan jihar

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abdullahi Umar Ganduje ya ce gwamnatin jihar ta haramta wa almajiran makarantun allo bara a titunan jihar. Ya fadi haka ne

Isra’ila na ci gaba da ruwan bama-bamai a Zirin Gaza

Jiragen saman yaki na Isra’ila sun ci gaba da yin ruwan bama-bamai a yankin Zirin Gaza da Yahudawa suka yi wa kawanya. Isra’ila ta nufi matsugunai dab

An nemi masu juna biyu su rika zuwa gwajin cutar kanjamau

Uwargidan Shugaban Karamar Hukumar Jama’a, Misis Salamatu Peter Aberik ta shawarci ma’aurata a yankin su taimaka wa yunkurin da Gwamnan Jihar Kaduna M

’Yan sanda sun ce sun taka sawun ’yan fashi ne a Bauchi

Rundunan ’Yan sandan Jihar Bauchi ta musanta zargin da aka yi wa jam’ianta na hannu a wani fashi da makami da ake yi a hanyar Dambam zuwa Kano a Karam

Bidiyon Shekau kalubale ne ga musulmi – Majalisar Koli ta Shari’ar Musulunci

Majalisar Koli ta Shari’ar Musulunci a Najeriya ta bayyana bidiyon Shugaban Kungiyar  Boko Haram, Abubakar Shekau na baya-bayan nan a matsayin babban