Labarai

Labarai

Zaben aure: Yadda wasan yara ya fito da sunan garin Giyade a duniya

Labarin zaben fid-da-gwani kan neman aure na wasan yara da aka yi a garin Giyade da ke Karamar Hukumar Giyade a Jihar Bauchi ya dada fito da sunan gar

Kafofin sada zumunta na zamani babban hadari ne ga Najeriya – Farfesa Tukur

Wani tsohon dan jarida kuma malami a Jami’ar Jihar Nasarawa da ke Keffi, Farfesa Hussaini Tukur ya ce kafofin sada zumunta na Intanet, babban hadari n

’Yan gudun hijirar Borno 20 sun rasu wajen rabon tallafi a Nijar

Rahotanni sun ce kimanin mutum 20 wadanda akasarin su mata ne da yara suka rasu sakamakon cinkoson da aka samu wajen rabon tallafin kaya da kudi da Gw

Matsalar tsaro: Ba canja shugabannin tsaro ne mafita ba – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya ce ba canja shugaban

Tagwayen da aka haifa a manne suna samun kula a Asibitin ABUTH

Tagwayen da aka haifa manne a Unguwar Hayin Kadage da ke Tudun Wadan Soba a Jihar Kaduna sun fara samun kula a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bell