Labarai

Labarai

‘Yan sanda sun tabbatar da sace ’yar tsohon Shugaban Jami’ar ABU

Rudunar ’Yan sanda Jihar Kaduna ta tabbatar da kai hari da ’yan bindiga suka yi gidan tsohon Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Farfesa Abdul

Mutane sun ki yarda da mai unguwar da aka nada musu a Adamawa

Mutanen Unguwar Sukur da ke Karamar Hukumar Madagali a Jihar Adamawa sun ki yarda da sabon mai unguwa Mista Ijarafu Bayal da aka nada musu. Shugaban C

‘Yadda ’yan sanda suka tsare mu da ’yata da aka sace bayan bayyanarta’

Mahaifiyar budurwar da aka sace a garin Dakwa, Abuja, Malama Binta Lawal ta zargi ’yan sanda da ci gaba da tsare ’yarta mai shekara 17 mai suna Laurat

Makarantar Sa’adatul Abadiyya ta yaye mahaddata  37

Makarantar Koyar da Karatun Alkur’ani Mai girma ta Sa’adatul Abadiyya da ke Jos da fitaccen malamin addinin Musulunci Sheikh Abubakar Bafulatani ya as

An bude Asibitin Ma’aikatan Shari’a na farko a Katsina 

A makon jiya ne Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya bude Asibitin Ma’aikatan Shari’a wanda ya zamo ta farko a  ma’aikatar a duk fadin N