Labarai

Labarai

Abin da ya sa aka shirya min tuggu cewa na saci kudi – Sule Lamido

Babu hannun APC a ciki   Aminiya ta tattauna da tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, inda ya bayyana cewa a siyasance babu dan asali

Dalilin da mutane ke ganin Buhari ya yi watsi da ni – Tony Momoh

Cif Tony Momoh na daya daga cikin jagororin jam’iyyu 3 da dunkulewarsu ta samar da APC wadda ta karbe gwamnati daga hannun PDP a 2015. Aminiya ta nemo

Bam a coci: Dana Nathaniel bai taba zama  Musulumi ko na kwana daya ba – Mahaifi

Mahaifin matashin da aka kama da wani abu da ake zargin bam ne a wani coci da ke Sabon Tasha a Kaduna, Mista Samuel Ezikiel ya tabbatar da cewa sunan

Yadda talauci ya sa mace ta haifi jirirai manne da juna a gida

Wata matar aure mai suna Zainab Sale, wadda ta ce ba ta san shekarunta ba, ta haifi jarirai biyu a manne da juna a gida kuma bayan haihuwar ta ci gaba

Tsigewa: Trump ya tsallake rijiya da baya

Majalisar Dattawan Amurka ta wanke Shugaba Donald Trump a shari’ar da ake yi masa kan zargin yin amfani da mukaminsa don matsa lamba kan kasar Ukraine