Labarai

Labarai

‘Mun hada baki da Nafisa ce na yi mata yankan rago’

Wani matashin da ake zargi da yi wa bazawararsa yankan rago a kauyen Daneji da ke Karamar Hukumar Ringim ya mika kansa ga ’yan sanda yana neman a kai

Majalisar Wakilai ta bukaci manyan hafsoshi su sauka

Majalisar Wakilai ta bukaci manyan hafsoshin sojin Najeriya su yi murabus saboda gazawa wajen kawo karshen matsalar tsaro. Wannan na zuwa ne a daidai

ZazzabinLassa ya kashe mutum 41

Daga farkon samun labarin bullar zazzabin Lassa zuwa farkon wannan mako annobar ta hallaka akalla mutum 41 a sassan Najeriya. Hukumar Yaki da Yaduwar

An kama faston da ya yi garkuwa da kansa a Kaduna

Dubun wani fasto mai suna James Clement ta cika bayan da Rundunar ’Yan sandan Jihar Kaduna ta kama shi saboda yin karyar an yi garkuwa da shi. A cewar

Matasa sun kona mota 6 kan sauya wa gidan dirama matsuguni a Maraba

Wadansu matasa da ke zanga-zangar sauya wa ’yan dirama matsuguni daga garin Marabar Guruku zuwa kauyensu na Aso-Pada da ke Karamar Hukumar Karu a Jiha