Labarai

Labarai

Mata Musulmi za su yi gangamin Ranar Hijabi ta Duniya

Gamayyar Kungiyoyin Mata Musulmi na Najeriya sun shirya tsaf domin gudanar da gangami Ranar Hijabi ta Duniya karon na bakwai a gobe Asabar a Birnin Ta

Malam Kabir Bala ya zama Shugaban Jami’ar ABU

A makon jiya ne aka zabi Farfesa Kabir Bala a matsayin Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya. Shugaban Hukumar Gudanarwar Jami’ar, Alhaji Adamu F

Hayaki ya kashe matasa a Kaduna

A ranar Larabar makon jiya ne wadansu matasa biyu ’yan  kasar Nijar suka rasu bayan shakar hayakin gawayi da suka yi. An tsinci gawarwakin matasan ne

Yadda dan shekara 7 ya kubuta daga hannun masu garkuwa a Katsina

A yammacin ranar Talatar da ta gabata ce rundunar ’yan sandan Jihar Katsina bisa jagorancin Kwamishina Sanusi Buba ta gabatar wa manema labarai wadans

Ta kai karar mijinta kan tilasta ta yin Sallah a lokacin al’ada

Wata matar aure a garin Gwagwa da ke Abuja ta kai mijinta kotu kan zargin tilasta mata kwanciyar aure da kuma yin Sallah a lokacin da take jinin al’ad