Labarai

Labarai

Matashi ya rasu wajen gyara wutar lantarki a Jigawa

Wani matashi a kauyen Gamsarka da ke Karamar Hukumar Auyo a Jihar Jigawa mai suna Muhammad Bulala ya gamu da ajalinsa a ranar Litinin da ta gabata sak

A farfado da makarantun Fulani makiyaya a Najeriya – Sa’idu Maikano

Shugaban Kungiyar Matasan Fulani Makiyaya ta Najeriya Alhaji Sa’idu Maikano, ya yi kira ga gwamnatocin kasar nan su farfado da makarantun Fulani makiy

Zan koma Borno don agaza wa jama’a – Jami’ar Agaji da Boko Haram suka sako

A ranar 22 ga Disamban bara ne wadansu da ake zargin ’yan kungiyar Boko Haram ne suka sace wadansu ma’aikatan agaji ciki har da wata jami’ar kiwon laf

An kama mutum 5 na yunkurin kashe almajiri domin tsafi

An kama wadansu matasa biyar a garin Kona da ke Karamar Hukumar Jalingo a Jihar Taraba bisa zargin yunkurin hallaka wani almajiri dan shekarab 10 mai

Matan Najeriya ba su iya soyayya ba – Saurayin bazawara Baturiya

Wani saurayi da wata bazawara Baturiya ta biyo shi daga kasar Amurka don ta aure shi, mai suna Isa Suaiman Isa ya ce matan Najeriya ba su iya soyayya