Labarai

Labarai

Cutar Lassa tana kara yaduwa a Najeriya

Bullar cutar Lassa da aka ruwaito daga shekaranjita zuwa jiya na kara yaduwa a fadin Najeriya. A farko, an samu bullar cutar ce a Jihar Kano da Ondo,

Sama da ’yan Najeriya miliyan 60 ba su iya rubutu da karatu ba

Hukumar Yaki da Jahilci ta Najeriya ta ce sama da mutanen Najeriya miliyan 60 ba sa iya karatu da rubutu a kowane irin harshe. Babban Sakataren Hukuma

Mutum miliyan 500 ke yin ayyukan da ba so a duniya

Sabuwar kididdigar da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar, ta nuna kusan mutum miliyan 500 ne ke yin ayyukan da ba sa muradi, ko ma ba sa so sam. Hukumar

Yadda rikici ya yi awon gaba da masu zaben Sarkin Kano

Kalubalen da ke gaban kwamitin sulhu   Rikicin da ke faruwa a tsakanin Masarautar Kano da bangaren Gwamnan Jihar, Dokta Abdullahi Ganduje na ci g

Yadda gobara ta hallaka matan aure 2 da yara 5 a Katsina

A makon jiya ne wata gobara ta hallaka matan aure biyu, cikinsu har da mai ciki dan wata bakwai a garin Danmusa da ke Jihar Katsina. Malam Shu’aibu Ah