Labarai

Labarai

Mahaifi ya kona ’ya’yansa saboda zargin maita

Wani mutum mai suna Nyam Choji, da ke zaune a kauyen Shen a Karamar Hukumar Jos ta Kudu a Jihar Filato ya kona ’ya’yansa biyu Godsgift Nyam dan shekar

Fulanin Afirka sun karamma Shugaban Miyetti Allah Kautal Hore a Gambiya

Kungiyoyin Fulani daga kasashen Afirka ta Yamma da suka gudanar da taro a birnin Banjul na kasar Gambiya, sun karamma Shugaban Kungiyar Miyetti Allah

Gwamnati ta binciki kamfanonin da suke yin takin NPK –Sarkin Noman Bassa

Sarkin Noman Bassa kuma Garkuwan Hausa/Fulani na yankin Pengana da ke Jihar Filato, Alhaji Ya’u Bala Jingir ya yi kira Gwamnatin Tarayya kan ta bincik

Ku kawar da bara-gurbin da ke cikinku – Kwamandan Soji

Kwamandan Shirin Tabbatar da Zaman Lafiya na ‘Operation Sabe Haben’ da ke kula da harkar tsaro a jihohin Filato da Bauchi da kananan hukumomi biyar da

Mutum 1,740 sun yi ritaya bana a Jigawa

A bana mutum 1,740 ne suka ajiye aikin gwamnati a Jihar Jigawa, lamarin da ya sa wadansu ke tunanin wata rana za a wayi gari babu kwararrun ma’aikata