Labarai

Labarai

An haramta auren ’yan kasa da shekara 18 a Saudiyya

Ma’aikatar Harkokin Shari’a ta kasar Saudiyya ta haramta aure tsakanin ’yan kasa da shekara 18 sannan ta saka shekara 18 din a matsayin mafi karancin

‘Yadda kanena da surukina suka sace dana suka kashe bayan sun karbi kudin fansa’

A ranar Litinin da ta gabata ce al’ummar Unguwar Sabo Abeokuta a Jihar Ogun suka wayi gari da labari mai daga hankali inda kanen mahaifi da wan mahaif

…Masu garkuwar sun kafa sansani a Jihar Neja

Mutanen da ke gudun hijira saboda hare-haren ’yan bindiga da masu garkuwa da mutane a kananan hukomomin Shiroro da Rafi sun ce wasu lokuta a daji suke

An sace mutum uku ’yan gida daya a Katsina

A ranar Litinin da dare ’yan bindiga suka shiga gidan wani Malam Shamsudden Yusuf da ke Rukunin Gidajen Ma’aikatan Makarantar Sakandaren Kimiyya ta Du

An sace Hakimin Birnin Gwari

A Jihar Kaduna kuma a shekaranjiya Laraba an yi garkuwa da Hakimin Birnin Gwari ta Tsakiya, Alhaji Abubakar Yahaya a hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna,