Labarai

Labarai

Yadda aka kashe matasa 2 aka datse hannuwan na uku a Dakwa

Mako biyu da suka gabata ne wani gungun mahara da ba a tantance su wane ne ba, suka kai hari a wani masaukin baki da ke garin Dakwa da yankunan Abuja

An bukaci iyaye su sa ido kan tarbiyyar  ‘ya’yansu

An jawo hankalin iyaye musamman mata su rika kulla alaka mai kyau da ’ya’yansu mata tare da zama da su don nuna musu abubuwan da suka shafi sirrin ’ya

Yara 70,000 na fama da karancin abinci mai gina jiki a Jigawa

An gano cewa babbar matsalar da ta fi addabar yara kanana a Jihar Jigawa ita ce karancin abinci mai gina jiki lamarin da ya sa ake samun yara tsumbura

Aikin samar da kamfanin lantarki na Jihar Sakkwato ya kai kashi 98 –Gwamnatin Sakkwato

Gwamnatin Jihar Sakkwato ta ce aikin samar da wutar lantarki da ya shafe sama shekara goma ana yi ya kai matakin karshe na kammalawa, inda nan ba da j

Bidiyon fallasa: Kotu ta kori karar da aka kai Ganduje

Wata Babbar Kotun Jihar Kano ta yi watsi da karar da aka shigar gabanta kan zargin da ake yi wa Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Jihar na karbar cin h