Labarai

Labarai

Fafaroma ya ce ba za a kara lullube batun cin zarafi a coci ba

Fafaroma Francis ya ce ba za a kara lullube batun cin zarafi ta hanyar lalata tsakanin limaman cocin Katolika da kananan yara ba a wani yunkuri na rag

Yadda mabarata 18 suka bace a Legas shekara 5 ba labarinsu

Mun yi iya  kokarin nemansu har mun hakura – Iyalansu Malam Abubakar Ibrahim shi ne Sarkin Guragun Alagbado da ke Jihar Ogun, a zantawarsa da Aminiya

‘Bakin kishi ya sa na kashe ’yar kishiyata’

A makon jiya ne Rundunar ’Yan sandan Jihar Katsina ta gabatar da wata mata mai suna A’isha Abubakar da ke Sabuwar Unguwa a Karamar Hukumar Rimi da ke

Wuta a Billa: A’isha Buhari na so a kori Garba Shehu

Uwargidan Shugaban Kasa, Hajiya A’isha Buhari ta caccaki Mai taimaka wa Shugaban Kasa kan harkokin watsa labarai Malam Garba Shehu, inda ta ce yana sh

Za mu koma kiran Shugaba Buhari da Janar – Jaridar Punch

Ashekaranjiya Laraba ce Jaridar Punch  ta wallafa ra’ayinta mai taken “Karya Doka Daga Buhari: Matsayinmu,” inda ta ce ta yanke shawara daga yanzu za