Labarai

Labarai

‘Mutuwar ‘ya’yana sojoji 2 a yakin Boko Haram ya jefe ni a kunci’

Wata matar aure mai suna Malama A’isha Umar wacce aka fi sani da Indo tana daya daga cikin iyayen da suka rasa ’ya’yansu sojoji a rikicin Boko Haram.

An kashe mutum 5 a mota an yi garkuwa da wadansu a Abuja

A ranar Lahadin da ta gabata ce masu garkuwa da mutane da aka ce adadinsu ya kai 20, su ka bude wuta a kan matafiya a kan hanyar Abuja zuwa Lakwaja. L

Mai shekara 75 ya yi wa ’yar shekara 3 fyade a Nasarawa

Hukumar Tsaro ta Cibil Defence a Jihar Nasarawa ta kama wani tsoho mai shekara 75 mai suna Ali Isah bisa zarginsa da laifin yin fyade ga wata ’yar mak

Jami’ar Sufuri ta Daura ci gaban Arewa ce – Danmajen Daura

Danmajen Daura Alhaji Muhammadu Kabir ya bayyana gina Jami’ar Sufuri ta Kasa da za a yi a garin Daura da ke Jihar Katsina da cewa ci gaba ne ga Arewa

Gwamna Zulum ya kai ziyarar wuni biyu a Bama

Gwamanan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya kai ziyarar aiki ta kwana biyu a garin Bama, wanda ya taba zama hedikwatar Boko Haram. Gwamnan ya