Labarai

Labarai

Gidan rediyo ya ɗauki nauyin sanya yara 40 a makaranta a Kano

Himma Radio, wani gidan rediyon al’umma da ke jihar Kano, ya sanya yara 40 da ba sa zuwa makaranta a ƙaramar hukumar Madobi a makarantar firamare.

’Yan Sandan Legas sun ayyana neman Sowore ruwa a jallo

Ana zargin Sowore da jagorantar wata zanga-zanga kan wani rusau da hukumomi suka gudanar a Oworonshoki da ke Legas.

Trump ya jaddada shirin Amurka na kai hari a Najeriya

Trump, ya jaddada cewa Amurka na iya tura sojoji ko jiragen yaƙi domin ƙaddamar da hare-hare a kan Najeriya

Kungiyar APC ta zargi gwamnatin Kano da sayar da filin makaranta

Kungiyar Volunteers for Democracy, da ke jam’iyyar APC, ta zargi gwamnatin jihar Kano da jam’iyyar NNPP ke jagoranta da rushewa da kuma sayar da filin

Tsagin Damagum da Anyanwu sun shirya mamaye hedikwatar PDP a yau

…Bangaren Wike na shirin gudanar da taro na daban